Maganin Masalolin Maza APP
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali e lokacin jima'i.
Kadan daga cikin Magunguna da Wannan app ya kunsa,
Sune Kamar Haka:
Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali,
koda mata nawa mutum yake dashi, ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna, ko shan magani barkate. Wanda dayawa sanadin hakan suke fadawa hanun yan yaudara.
Sannan App din yana dauke da bayanai akan Masalolin da suke Ragwa Namiji Sha'awa da Kuma Matsala Daya Shafi Karancin Maniyi, haka zalika yana dauke da Abubuwan da Suke Ragwa Mutum Sha'awar Mace Yadda za'a Magancesu da Sauransu.
Wannan manhaja cike take da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki da lumana.
Dan Allah Kada ku manta kuyi "Avalie" nawann app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana. mungode allah yasa mu dace Ameen.
Isenção de responsabilidade médica:
O material deste aplicativo não pretende substituir conselhos, testes, diagnósticos ou tratamentos médicos especializados. Antes de iniciar, alterar ou terminar qualquer tratamento médico, deve sempre falar com o seu médico ou outro profissional de saúde qualificado.