Maganin Masalolin Maza APP
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.
Kadan daga cikin Magunguna da Wannan aplicación ya kunsa,
Sune kamar haka:
Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali,
koda mata nawa mutum yake dashi, ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna, ko shan magani barkate. Wanda dayawa sanadin hakan suke fadawa hanun yan yaudara.
Aplicación Sannan din yana dauke da bayanai akan Masalolin da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsala daya shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace yadda za'a magancesu da sauransu.
Wannan manhaja cike take da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki da lumana.
Dan Allah Kada ku manta kuyi "Calificar" na wantan aplicación sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana. mungode allah yasa mu dace Ameen.
Descargo de responsabilidad médica:
El material de esta aplicación no pretende reemplazar el asesoramiento, las pruebas, el diagnóstico o el tratamiento de expertos médicos. Antes de comenzar, modificar o finalizar cualquier tratamiento médico, siempre debe hablar con su médico u otro profesional de la salud calificado.