Maganin Niimar Mata da Maza APP
Jin Zafi Lokacin Saduwa.
KaiQayin Gaba.
Fitar Farin Ruwa A Gaba.
Warin Gaba.
Gushewar Sha'awa.
ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Kankancewar Gaba.
KaiQayin Matse-Matsi.
Saurin Kawowa (İnzali).
Gushewar Sha'awa.
kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.
GA YADDA ZA'A MAGANCE SHI:
ABIN DA ZA'A NEMA:
Namiji Goro Guda Biyar (5).
Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).
Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).
Limon Tsami Guda Biyar (5).
YADDA ZA'AYI DASU:
Asamu shi Wantan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau ve jajjagasu.
Sai bir samu tukunya bir zubasu sai bir kawo Wantan Limon tsamin a yayyanka shi sai bir matse ruwansa bir cikin tukunyar da'aka zuba wadancen dara da bawon limon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za'a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza'a iya shansa haka ba.
Za'a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, İnşa Allahu Za'a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu Wantan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.