Ina matuƙar ƙaunar abar kaunata. Idan ta yi murmushi, zan yi murmushi

Latest Version

Version
Update
Nov 26, 2024
Developer
Category
Google Play ID
Installs
50,000+

App APKs

Littafin Kalaman Soyayya APP

Kadan daga cikin Irin Kalaman Application din
M A I D A R A J A T A

Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addu'a zuwa sararin samaniya.

Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki.

Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki.

Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta.

In sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta.

kalaman soyayya
zafafan kalaman soyayya zalla
zafafan kalaman soyayya
tsantsar kalaman soyayya
http //kalaman soyayya
zafafan kalaman soyayya zallah
duniyar kalaman soyayya
kalaman soyayya masu ratsa zuciya
kalaman soyayya na iskanci
kalaman soyayya masu kwantar da hankali
kalaman soyayya na barka da safiya
kalaman soyayya a waya
kalaman soyayya a musulunci
kalaman soyayya a to z
kalaman soyayya app
kalaman soyayya a rubuce
kalaman soyayya a hausa
kalaman soyayya audio
kalaman soyayya a haduwar farko
kalaman soyayya a-z
kalaman soyayya and english
aturomin kalaman soyayya
app kalaman soyayya
abani kalaman soyayya
abba dan-hausa kalaman soyayya
a to z kalaman soyayya
application din kalaman soyayya
audio kalaman soyayya
apk kalaman soyayya
sani ahmad kalaman soyayya
kalaman soyayya barka da dare
kalaman soyayya barka da juma'a
kalaman soyayya barka da rana
kalaman soyayya bada hakuri
kalaman soyayya barka da safe
kalaman soyayya barka da safiya
kalaman soyayya by sani ahmad
kalaman soyayya by sani ahmad mp3 download
kalaman soyayya barka da yamma
kalaman soyayya barkada shan ruwa
best kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zalla
bbc kalaman soyayya
bbchausacom kalaman soyayya
bbc hausa zafafan kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya masu dadi
barka da safiya kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zafafa
bbc hausa kalaman soyayya 2021
Read more

Advertisement