Mace Mumina APP
* Aranar da harsunannu za su badashaida akansu da hannayansu da kuma kafafuwansu ta sanadiyyar abinda suka kasance suna aikatawa
* Awannan ranarce الله zai cika musu sakamakonsu na gaskiya، kuma zasu sani lalle Allah shi wanda yake mai gaskiya kuma mai bayyanar da abubuwa '' Suratun Nur، ayata: 23-25.